Gyaran Nonon Amarya

Hanyoyi da shawarwari kan yadda amarya zata gyara nononta kafin a kaita dakinta da kuma yadda zata kula dashi kada ya zube.

Assalamu alaikum 'yan uw maza da mata fatan kowa yana cikin koshin lafiya, wadanda basu da lafiyar muna addu'a Allah ya tashi kafadunsu mu kuma da muke da lafiyar Allah ya kara mana lafiyar ya tsaremu.

Yau ina dauke da wani dan gajeren bayani ne akan yadda amarya zata gyara nononta, tunda dai shi nonon nata zai kasace cikin sabon kamu amma fa idan bata taba zina ba ko madigo.

Yess duk wacce ta taba daya daga cikin wadannan dabi'u ina mai tabbatar mata ba lallai tana da budurcinta ba, balle kuma budurcin nono *karan uwa*.

To dai ba tare da wani dogon jan lokaci ba, haka kuma ba jan rai...

Wannan rubutun fa ba wani hadi bane shawarwari ne idan mutun yana so to sai ya karanta in kuma baya so sai ya bude rubutun dake kasa inda mukayi bayani kan hade haden dake kara girman nono kai  munyi bayanai da dama sosai

Abinda ake so shine mace ta fahimci yadda nononta ta san shafe dinsa da kuma rigar nonon zaki na sakawa..

Akwai mango nono, mai kama da mangwaro (shine irin nonon da kansa kansa ke kallon sama), duk wacce Allah ya azurta da nono marar saurin zubewa.

Haka kuma irin wannan nonon  ba'a shan wahalar gyara kamar yadda wadansu kalar nonon yake da wahalar gyara.

Sai kuma mikakken nono (straight) wanda shi kuma irin wannan nonon gaba yake kallo, mafiya yawancin maza na son kalar wannan nono, to amma shi matsalarsa yana da saurin zubewa.

Domin gujewa zubewarsa mai irin wannan nonon da zarar taga ya fara zubewa sai ta rinka shan kunun alkama, insha Allahu zai dawo dai dai.

Sai kuma nono mai kallon gefe shi kuma "Allah mai halitta", zaku ga akwai nisa tsakanin nonuwa biyun, kuma nonon har ya kusa shiga hammata.

Irin wannan nonon ma yakan dan kwana biyu bai zube ba, to amma mai irin wannan nonon dole ta rinka amfani da irin rigarsa (breziya).

++++++

Kash a nan zan dakata da rubutun haka, domin karanta cikakken bayanin bude littafin GYARAN NONON AMARYAR Na Skipper Boy.
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name https://www.skipperboyblog.com.ng/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment