Jima'i bisa koyarwar sunnah

Ilimi dai masu iya magana sun kace kogi ne, sai ka gaji da iyo cikinsa zaka hango wani can gabanka yayi maka nisan da ba zaka iya cimmasa ba har abada.

Haka kuma kaima idan ka waiwaya bayanka sai kaga kayi  wa wadansu mutanen ratan da ba zasu taba cimmaka ba har karshen duniya.

Da wannan kalami nake cewa, jama'a Assalamu Alaikum.

Cikin iko da kudirar ubangiji yauma ya sake hadamu cikin sabon post nawa mai taken 'yadda zakuyi jima'i da matanku bisa koyarwar sunnah'. Kada kumin makauniyar fassara domin wannan post na ilimi ne, babu ruwanka da wani.

Karanta ka amfana, kaima in Allah ya yarda ka tayamu yadashi domin sauran 'yanuwa musulmi su amfana.

***

Hakikanin gaskiya jima'i na daga cikin abubuwa da dole sai mutum ya gabatar dasu da zarar yayi aure, ko in dama can yana da auren. Hakan ake kira raya Sunnar Ma'aiki.

Sai dai ina mamaki, ina takaici, ina bakin ciki ganin yadda wadansu ke afkawa matansu kamar dabbobi.  Bana mantawa kwanaki biyu da suka wuce wani magidanci ya furta wata magana data sakani mamaki.

_Idan yunwar mace kake, kawai kayi aure. Yadda koda ance ba za'a baka hakkinka ba zaka iya kwata da karfin cin tuwo_

Maganarsa ta farko yayi gaskiya, wato idan yunwar mace kake kawai kayi aure. To amma maganarsa ta biyu babu mutuntawa cikinta.

#Idan kayu duban tsanake ga maganar tasa, sai kaga kamar shima afkawa matar tasa yake kamar dabba..

* ILIMIN JIMA'I YANA DA MATUKAR AMFANI GA RAYUWAR MA'AURATA*

Bisa wannan dalili yasa muka ga ya dace mu wallafa bayani akan yadda zakuyi jima'i sa matanku bisa koyarwar sunnah.

Anas bin malik (R.A) yace yaji manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yace;  " One of you should not fulfill ones (sexual) need from ones wife like an animal rather there should be between them foreplay, kissing and words".

_Daya daga cikinku ba zai kamata ya sadu da matarsa kamar yadda dabbobi keyi ba, dole zai kasance akwai 'yan wasanni, sumbatar juna da kuma dadan kalamai tsakaninsu_.

Jima'i ba tare da wasanni ba cutarwa ne kuma zalunci ne. Hakan kuma dabbobi ne kadai ke irin wannan jima'i ba mutane ba.

Matarka tana da nata bukatun da take son ka biya mata yayin jima'i ba wai haka kawai kaje ka afka mata kamar dabba ba.

Yana da kyau ka fara sumbatarta, shasshafa jikinta, tsotsar kan nononta da wada shi nonon nata, yin amfani da yatsanka wajen sakashi a gabanta da sauransu. Ta haka ne kadai zaka tayar mata da sha'awa kuyi ingantaccen gamsasshen jima'i.

Kuyi sani cewa, 'lallai lallai amfani da mace ta baya (kofar duwawu) babu kyau kuma ya matukar haramta a addinin musulinci.

Shan azzakarin namiji da tsotsar farjin mace baya daga cikin abinda mutane da dama ke sha'awa a kasar hausa, amma bai haramta ba a musulince.

Amma shan zakari farjin mace wadansu lokutan yana da matukar hatsari ga lafiya, saboda mata suna da wadansu bacteria a farjinsu da kuma natural Hp, hakan yasa tsotsar farjinsu keda hatsari ga lafiyar bil-adama.

To amma duk da haka wannan bacteria din da Natural ph ya karkasu zuwa mata daban daban, wadansu normal ne wasu kuma ina aka tsotsi farjinsu akwai matsala.

Shan Zakarin namiji baya da wata cutarwa ga lafiya kamar yadda jami'an lafiya suka bayyana kuma bai haramta ba a Addinin Musulinci.

To amma ya danganta zuwa ga ra'ayin wanda zata tsotsa ko wanda za'a tsotse masa.

Kafin mutum ya kusanci matarsa, musamman idan zai tsotsi farjinta ko zata tsotsi nashi yana da kyau ya fara yin wanka, haka itana tayi wankan. Domin kauracewa kamuwa da bacteria.

_Jima'i lokacin da mace take jikin al'ada yana daga cikin manyan kabairori, bi ma'ana bai halatta ba haram ne_

Salon kwanciyar jima'i sun halatta a addinin musulinci, kowanne magidanci zai iya jima'i da iyalinsa ta irin style din da yake so.

Kamar goho, kwanciyar magirbi, rigingine, hawa doki,  hawan baya, daga buje style da sauransu.

Muddin dai mutum ba zai haikewa iyalinsa ta baya ba hakan normal ne.

Bugu da kari wasanni da akeyi tsakanin ma'aurata kafin saduwa suma basa da wata doka, zaku yishi ne yadda kuka so.

Ina mamakin macen da take jin kunyar tayi wa mijinta wani abun yayin jima'i ko kuma domin tayar masa da sha'awa. Ai 6ter ki cire kunya kawai ki zama babbar mota a wurin mijinki.

Duk wata shiga da zata daga masa hankali in yana gida ki rinka yi masa ita, kina saka matsatssun kaya mash fito da surarki idan kina tare da mijinki.

Kina tayar masa da sha'awa ta hanyar kada kugu, girgiza nono da sauran abubuwan dake rikita namiji.

Amma fa kada ki rinka yin irin wannan shigar idan baya nan.

Mace ta rinka shiga irin tsirara tsirara din nan, yadda ko baya son daukar mai dole zaiji kai gwara ma yayi da kwalelen nan da ake masa.

#Kina saka matsattsun kaya, rigar nono wacce zata daga nononki da sauran kayayyaki, amma a shawarce ki kasance mai tsaftar gaske.

Domin ita kanta tsafta taba daga cikin cikon addini.

*****

A nan zan dasa aya, abinda nayi na kuskure ina addu'ar neman yafiya gurin ubangiji, abin da nayi mai kyau Allah ya bani ladan rubutashi ya kuma bani ikon rubuta wadanda sukafishi.

#Wuka da nama na hannunku maza da mata, domin jima'i jin dadinsa ba one side bane, equal ne.

Kada ku manta ku tayamu rarraba wannan rubutu domin saura su amfana. kuma ku rinka yin comment domin kara mana karfin guiwa.