Contact Us - Tuntubemu

Barkanka dai.

Shin kana son ka tuntubi skipperboyblog?, gaskiya indai da gaske kakeyi to kuwa kazo inda ya dace, domin kuwa a wannan shafi zaka samu dukkanin bayanan da kake bukata game da skipperboyblog.

Idan kana son tuntubarmu, kana iya amfani da hanoyin da zamu rubuta a kas.

Adireshin Email: skipperboy880@gmail.com

Kira ko watsapp: +2347066712486

Muna amsa kowacce kalar tambaya, muddin tambayar bata sabawa hankali ba, kuma kowanne lokaci muna a shirye domin sauraron wani bayani daga garekum